YESU BABBAN MAI MAGANI KORUS Uba ; kai ne babban, mai magani, Kana ba mu lafiya. Kana warkadda cutarmu a koyaushe. (2x) 1) A tafkin Baitasda, akwai wani marar lafiya, Wanda ya yi shekara, talatin da takwas. Ya sha wahala da yawa, yana fama da cutar, Amma da ya sadu da Yesu, sai ya sami warkaswa. Korus 2) Akwai wata mace, ta yi shekara sha biyu, Tana zubar da jini, tana fama da cuta , Ta sa wahala da yawa, ta hannun likitoci, Amma da taɓa rigar Yesu, sai ta sami warkaswa. Korus 3) Ka warkar da makafi, Yesu, ka warkar da bebaye, Ka warkar da guragu, Yesu, ka tsarkake kutare , Ka tsauta wa aljanu, Yesu, ka tada matattu, Har yanzu da koyaushe, kai ne mai ikon warkaswa. Korus Karatu : Yahaya 5 : 1-9,Blessed Be Your Name tsbyḥ yʿlạlk wyzyd كۉنۅۅكۅردۉن باردىعىن Sono tuoi ايناعا قاراشى Аав аа Тан уруу fy ḥrby ạ̉nạ jndy fy bʿạdy ạ̉nạ ʿsẖt snyn Sen Rebbim meniň Na orlých krýdlach
Song not available - connect to internet to try again?