1) Yesu da iko ya tsare ni nan Daga tuntuɓe, ya sanya ni can Wurin ɗaukaka da darajarsa, Don Yesu ya tada ni. KORUS Yesu ya ɗaga ni Yesu ya ɗauke ni Daga duhun zunubi zuwa hasken ceto, I,Yesu ya tada ni. 2) Nan ɗiyan Ruhu za a ga wurina, Farin ciki, salama tsawon jimrewa Aminci, masiha, tawali'u Har kamewa da nagarta. Korus 3) Zan yi bincikin littafinsa kuwa, Za ni makilta kamar Yesu fa. Za ni ga fuskarsa Ubangijina, Don Yesu ya tada ni. KorusTHE GOD OF LOVE Parce qu'il vit mạsẖy ạ̉nạ mạsẖy mʿ yswʿ Nous apportons dans ta maison SINCE I HAVE BEEN REDEEMED Ты подойди и прикоснись Anyway Иисус сокровище святое Ти Си достоен Господи Drahý Pane Ježišu
Song not available - connect to internet to try again?