1) Yesu, Dutsen Cetona, bar in ƃuya wurinka. Jini, fansar mutane; ruwa, tsarkakewar rai, Ga su, suna zubowa daga cikin zuciyarka. 2) Hannu wofi fa na zo, jinƙanka ne na ke so. Dukan zuciya, dukan rai, duk ƙazanta ne kaɗai. Ga ni wurin giciyenka, ina neman gafara. 3) Kome yawan aikina, bai isa cetona ba. Ko ban huta ba daɗai, kullum ina hawaye, Dukan wannan banza ne, kai kaɗai Mai Ceto ne. 4) Ran da za a binne ni, ko kuwa za a fyauce ni, Ran da zan bar duniyan nan, Zan dai gan ka zaune can, Amma kamin ranan nan, bar in ƃuya wurinka.nḥn sẖʿbh Manatona re, rankizy Оріон ạ̉qwyạʾ Я верю Ты придешь 我们准备好 Korkunç Bir Karanlıkta Yaşarken دورموشیم سِنده عیسی О, Ийса Мимо текла река
Song not available - connect to internet to try again?