1) Yesu, Dutsen Cetona, bar in ƃuya wurinka. Jini, fansar mutane; ruwa, tsarkakewar rai, Ga su, suna zubowa daga cikin zuciyarka. 2) Hannu wofi fa na zo, jinƙanka ne na ke so. Dukan zuciya, dukan rai, duk ƙazanta ne kaɗai. Ga ni wurin giciyenka, ina neman gafara. 3) Kome yawan aikina, bai isa cetona ba. Ko ban huta ba daɗai, kullum ina hawaye, Dukan wannan banza ne, kai kaɗai Mai Ceto ne. 4) Ran da za a binne ni, ko kuwa za a fyauce ni, Ran da zan bar duniyan nan, Zan dai gan ka zaune can, Amma kamin ranan nan, bar in ƃuya wurinka.Сениним Służebnicy, o czemuż stoicie Le Fils de Dieu O, Say But I'm Glad (chorus) СӘН МӘНИМ ӘЗИЗ ТАНРЫМ يا حياة المسيحية Kakalım ellerimizi اليوم يومك Ny fasika amoron'ny rano J'entre dans tes portes
Song not available - connect to internet to try again?