1) Yesu, ina roƙonka, ina neman cetonka, Ceto daga zunubi, Yesu mai alheri. 2) Yesu, ina roƙonka, ina neman nasara, Bisa mugun halina, Yesu Almasihu. 3) Yesu, ina yin addu'a, ina roƙon halinka, Halinka mai. tsarki, Yesu marar laifi. 4) Yesu, ina roƙonka, ina neman hutawa, Hutawa da kayana, Yesu mai nasiha. 5) Yesu, ina yin addu'a, ina ncman mutuwa, Mutuwa ga duniya, Yesu Masoyina. 6) Yesu, marmarina ne, fuskarka in duba dai, Zauna cikin haskenka, Yesu Mai Cetona.الآن نحن نفرح ข้ารักพระนาม (บงกช4) Ти врятував мою душу Я Тобою живу Mi Dios salva أستطيع كل شيء lmạ yswʿ kạn ṭfl Cercami Таза жүрөктөрдө, Теңирдин ыйык Сөзү Dio è tremendo
Song not available - connect to internet to try again?