1) Yesu, ina roƙonka, ina neman cetonka, Ceto daga zunubi, Yesu mai alheri. 2) Yesu, ina roƙonka, ina neman nasara, Bisa mugun halina, Yesu Almasihu. 3) Yesu, ina yin addu'a, ina roƙon halinka, Halinka mai. tsarki, Yesu marar laifi. 4) Yesu, ina roƙonka, ina neman hutawa, Hutawa da kayana, Yesu mai nasiha. 5) Yesu, ina yin addu'a, ina ncman mutuwa, Mutuwa ga duniya, Yesu Masoyina. 6) Yesu, marmarina ne, fuskarka in duba dai, Zauna cikin haskenka, Yesu Mai Cetona.Övgüler Sana కర్తా మమ్మును దీవించి Маҳбубам аз они ман аст سلمتك قلبي Panie sławię Imię Twe Богу слава 人生还有几个春秋 Vai vagando Dios Mio Eres Tu Čas náš ako krásne leto
Song not available - connect to internet to try again?