KORUS Yesu ina yabonka domin kai ka cece ni Ina cike da murna don wannan alherinka Har ka bada jininka (fansata ni mai zunubi) 1) Alherin mai cetona yana da daɗin ji Ya cece ni da jininsa (don yana ƙaunata) Korus 2) Da can fa ni batace ne, Yesu Kristi ya same ni Da can fa ni makoho ne (ya buɗe idanuna). Korus 3) Ubangiji ni zan bayar domin wannan alherinka Zan miƙa jiki haɗaya (tare da zuciya) Korus 4) Ruhun alheri zugani, ƙarfafa niyata Ka bishe ni cikin waƙa (In shaida bishararka) Koruszhōng guó rén yào qǐ lái One door and only one Aonde Está Deus? fy mrẗ jwly ạlwzrạ Күзүндө жалбырактар түшкөн сымал tʿạl ạ̹lhy 复兴 Qalx Ya Rəbb Рахмет Саған Құдай Әке 주의 이름 송축하리
Song not available - connect to internet to try again?