1) Yesu, ja ni wurinka, wurinka sai daɗi, Kyautar rai har abada, ɗaukar zunubaina. KORUS Wurinka, Masoyi, ina so in zauna, Ko yanzu a duniyan nan, bayan wannan, Sama. 2) Ga ni nan, mai tsoro ne, gama na yi laifi, Sai ka yafe ni yanzu, sake mini hali. KorusO Toi qui donnes la vie Kurtuluşum, kalem! Бир-биримизди сүйип туўысқан болайық 주님 다시 오실 때 까지 Буюк бахт дунёга Оллох назари rby ḥbyby lyk bạṣly Спустился вечер لأنه تعلق بي أنجيه xiàng shén yǎng liǎn One Golden Daybreak
Song not available - connect to internet to try again?