1) Yesu, kai ni wurinka, kar in ratse hanyarka. Wurinka sai lafiya, ina so in zauna can. KORUS Yesu, Yesu, Yesu, kai ni wurinka, Ina so in zauna can wurinka, Mai Cetona. 2) Kai Makiyayinmu ne, babu tsoro wurinka, Jinƙanka ya rufe ni, wa zai iya zargina? Korus 3) Yesu, kai ni lafiya, har in isa wurinka. Za ka shafe hawaye, gunka shi ne kwanciyar rai. KorusVen ya Señor Jesús (old) Doğrulun Güneşisin lyl wdq jrạs Я нашёл святую новь Ti amo أحبك يا ربي Pues sí, cierto es Теселли Еден Elhoztuk oltárodra mn ạ̉nạ lạ̉ṣyr mn sẖʿbk
Song not available - connect to internet to try again?