) Yesu, ko tunawa da kai abu mai daɗi ne, Amma dai, daɗin ganinka, ina misalinsa? 2) Ba waƙar duniyan nan, ko ɗaya, ko zancen masana, Da za su iya kwatanta jamalin sunanka. 3) Mai tuba duk, sai begenka da gaskiya ya ke yi. Wanda ya nemi fuskarka, alheri nasa ne. 4) Amma fa masu samunka, ƙaunar da ka ke yi, Ba za a ga cikarta ba, sai wurin Masu Bi. 5) Ya Yesu, kai ne murnarmu a cikin duniyan nan, Kai za ka zama ladanmu a cikin Sama can.Yuragim Beraman الحصاد ความสุขความยินดี Коклерде мелеклер Раббини шерефлеп 예수 가장 귀한 그 이름 Йюджедир Адън Раб Иса How sweet the name of Jesus sounds Merak ediyorum Эслагин Мени Ъса'да Сонсуз Яшамдър
Song not available - connect to internet to try again?