) Yesu, ko tunawa da kai abu mai daɗi ne, Amma dai, daɗin ganinka, ina misalinsa? 2) Ba waƙar duniyan nan, ko ɗaya, ko zancen masana, Da za su iya kwatanta jamalin sunanka. 3) Mai tuba duk, sai begenka da gaskiya ya ke yi. Wanda ya nemi fuskarka, alheri nasa ne. 4) Amma fa masu samunka, ƙaunar da ka ke yi, Ba za a ga cikarta ba, sai wurin Masu Bi. 5) Ya Yesu, kai ne murnarmu a cikin duniyan nan, Kai za ka zama ladanmu a cikin Sama can.قدني فأنت قائدي Printre munţi şi dealuri Oui, ton amour Dnes dávaš všetko, čo máš ميدلي jạy wạ̉nạ msẖtạq ผู้ทรงสิรินั้นคือผู้ใด Iba tí sa vznášajú Kráľ večný, nás požehnaj Pielgrzymem jestem tu
Song not available - connect to internet to try again?