1) Yesu Kristi, Mai Cetona Ɗan Allah Mai Tsarki ne. Halleluya, halleluya. 2) Ina shaidar suna naka, Sunanka mai daraja. Halleluya, halleluya. 3) Ina girmama sunanka, Ubangiji Mai Ceto. Halleluya, halleluya. 4) Jinin Yesu ne ya zama Fansar masu zunubi. Halleluya, halleluya. 5) Ina ɗaukaka sunanka, Yesu, kai mai ba da rai. Halleluya, halleluya. 6) I, zan shaida sunan Yesu Har ma duniya duk ta ji. Halleluya, halleluya. 7) Allah ya yi ƙaunar duniya, Ƙaunarsa mai girma kuwa. Halleluya, halleluya. 8) Ni na gaskata da Yesu Ɗan Allah Mai Tsarki ne. Halleluya, halleluya.Mert tudom Сəссиз Ҝеҹə 主的爱又使我们相聚在圣山 مـين يحيي العظام Руһəн зəиф Doamne da-ne intelepciune ربي أنت تستطيع قدوس .. قدوس .. قدوس In These Our Days So Perilous Это не я
Song not available - connect to internet to try again?