1)Yesu Kristi mu ne naka Za mu bi ka ko'ina Za mu tada tutar namu Za mu bi maganarka Mu ƴan yaƙin ka, ya Yesu Za mu bi ka ko'ina. [2x] 2) Cikin duhun wannan duniya Za mu nuna haskenka Za mu keɓe zukatanmu Daga dukan zunubi. Mu ƴan yaƙinka, ya Yesu [Za mu bi ka ko'ina.] 2x 3) Ubangiji muna roƙo Tsarkakke ƴan yaƙinka Ban da za ka dawo nan kuwa Iske mu da aminci Mu ƴan yaƙinka, ya Yesu [Daga nan har abada.] (2x)Всред бурите на тоз живот Kechir meni Ollohim جاڭىلانسىن بئزدىن اقىل۔ويۇبۇز كلمن ربي قلبي kẖsrtk Rab İyidir من يسمع صرخة ʿṣr ạlnhḍẗ ترنيمتي إليك ربي Ved que acercándose el día
Song not available - connect to internet to try again?