1) Yesu Kristi Ubanjinmu Muna kawo maka godiya Don ka kwashe alhinin mu duk Sa'anan ka ba mu salama KORUS Salama....ta Allah Wadda ta fi gaban ganewa Salama....ta Allah Tana tsare duk zuciyata. 2) Akwai murna da farin ciki Domin dukan masu tsabtan rai In mun tsaya da bangaskiya Za ka ba mu salama sosai. KorusYüce Sevgi Tanrısına Neşeyle Tapıyoruz ạ̉ṣrkẖ yạ ậbạ ạlậb yạ sydy ạ̉ḥbk جرس الليل Batti cuore batti yạrb ạ̹nt ạ̹lh jmyl يسوع أحلى إسم في الحياة Padre senti? EL SEÑOR MARCHANDO VÁ Yesu Ubangijinmu Ne
Song not available - connect to internet to try again?