1) Yesu Kristi yana zuwa domin ya karƃe mu. Duk Ekklesiya za ta gan shi, Mai Cetonta ne. KORUS Halleluya ga Yesu, ga Yesu Mai Ceto, Halleluya ga Yesu, Mai Cetonmu ne. 2) Ƙanƙanana duk da manya, Yesu yana sonsu, Masu sonsa, masu tuba da zuciya ɗaya, Korus 3) Muna jira, Ubangiji, mu ƴaƴanka duka, Ko da rana, ko da dare, koyaushe ka zo. Korus 4) Wata rana, wata sa'a, lalle kana zuwa. Muna zamanmu da shiri har ran da ka zo. KorusПревыше небес Jezusowi chcę śpiewać ku chwale تعبت من الفصال Aké šťastie Ah! laissez-moi, terrestres joies! Ey Xilaskar, Sən məni sevdin hl ạ̉ṭrq bạbk Махаббатың бұлттан да жоғары ạlrb ṣạlḥ whạʿysẖ lk
Song not available - connect to internet to try again?