1) Yesu Kristi yana zuwa domin ya karƃe mu. Duk Ekklesiya za ta gan shi, Mai Cetonta ne. KORUS Halleluya ga Yesu, ga Yesu Mai Ceto, Halleluya ga Yesu, Mai Cetonmu ne. 2) Ƙanƙanana duk da manya, Yesu yana sonsu, Masu sonsa, masu tuba da zuciya ɗaya, Korus 3) Muna jira, Ubangiji, mu ƴaƴanka duka, Ko da rana, ko da dare, koyaushe ka zo. Korus 4) Wata rana, wata sa'a, lalle kana zuwa. Muna zamanmu da shiri har ran da ka zo. KorusMůj Bože, Tebe hned Pán je môj Pastier nebeský مرة تانية Билгелиинин Ъшъъ Ry zanako mania! إنت شايف ضيق حياتي Мөхәббәте ليل العشاء السري كۉبۅلۉك Новый день
Song not available - connect to internet to try again?