1) Yesu Kristi yau ya tashi Ba zai sake mutuwa ba. Aka sa shi kabarinsa, Yau ya fashe sarƙarsa, Almasihu ba ya nan, Tashinsa ya tabbata. Jikinsa mai tsarki nc, Ba zai ruƃe ba daɗai 2) Yesu Kristi yau ya tashi. Shaidar nasara ya kai Cikin Sama wurin Allah, Yau har abada mai rai! Shi mai ɗaukar fansarmu, Ya isa mu yabe shi. Raɗaɗinsa duk ya wuce, Hau! ya kai Maɗaukaki ! 3) Tuna, ku jama'ar Yesu, Haihuwarsa da mutuwa, Duba, ku rundunan Sama, Ga mutum, mai nasara! Shi kaɗai mai jiki ne Cikin Sama fa yanzu. Cikin jiki za mu sami Daraja har abada.Non c'è Dio grande come te mryt ʿly Ancient Story يا راويني يا يسوع بحنانك qṣẗ ạlḥb ạlʿjyb O voi tutti 复兴的时刻已经来到 Oro e argento Ovečka stovečka أنا جايلك ربي حبيبي يسوع
Song not available - connect to internet to try again?