1) Yesu mai alheri, Ɗan Maɗaukaki, Kristi mai tausayi, ji addu'armu. 2) Yafe laifofinmu, kwance sarƙarmu, Karƃi dukan muIki cikin zuciyarmu. 3) Cika ranmu duka, ba mu Ruhunka, Jawo mu, Mai Ceto, zuwa mulkinka. 4) Bi da ƙafafunmu cikin hanyarka, Daga duhun duniya zuwa haskenka. 5) Nan kuwa cikin duniya, mu ke kiranka. Daga cikin Sama, kasa kunnenka.yswʿ rạḥ ydạwy Fuoco che consuma zhǔ yīng xǔ В Твоих объятиях fy ạlmsyḥ С Всичко мое Свеча есть в каждой душе людской Сазовори ҷалол هو هو ومافيش غيره Amo te
Song not available - connect to internet to try again?