1) Yesu mai alheri, Ɗan Maɗaukaki, Kristi mai tausayi, ji addu'armu. 2) Yafe laifofinmu, kwance sarƙarmu, Karƃi dukan muIki cikin zuciyarmu. 3) Cika ranmu duka, ba mu Ruhunka, Jawo mu, Mai Ceto, zuwa mulkinka. 4) Bi da ƙafafunmu cikin hanyarka, Daga duhun duniya zuwa haskenka. 5) Nan kuwa cikin duniya, mu ke kiranka. Daga cikin Sama, kasa kunnenka.أروع صديق أغلي حبيب Бог е казал Бизларга фалак очиқ Մի Տխրիր,Մի Դժգոհիր Sono audace Žalm 151 Gerico cadrà Kdo chceš za Kristem jít Сен Йюдже Месихсин Я в жизни
Song not available - connect to internet to try again?