Yesu Mai Ceto, lalle shi ne mai cetonmu Muna murna murna mai yawa za mu yi, Domin Yesu ya mutu domin laifinmu. Ya mutane. ku tuba, ku tuba, Ku tuba, ku bi Yesu. Kada ku zamna a cikin zunubanku. Ku zo yanzu, ku tuba, ku bi Yesu. Ba wata hanya do za mu sami ceto Ba wani Allah a cikin wannan duniya, Da ya iya ya wanke zunubanmu. Sai Yesu kaɗai, Ɗan Allah mai iko duka, Shi ne ya zo, ya mutu domin laifinmu Shi mai rai ne, ya tashi, ya tashi, Ya tashi daga kabari. Ya hau sama, yana shirya mana wuri. Wata rana za mu je, za mu je, Za mu je gidan Allah. Za mu raira waƙoƙi na yabonsa Mu ce masa, halleluya, halleluya, Za mu ce masa, halleluya, Amin.నా నీతి నీవే నా ఖ్యాతి నీవే నా దైవమా Îsa ji Mirinê Rabû Sevirәm Sәni Повече от победител Začíname s Bohom yuǎn xíng رب الحصاد 约旦河的水 أبانا الذي Viaţa cu Hristos mi-a dat tot ce-i mai frumos
Song not available - connect to internet to try again?