1) Yesu Mai Ceto 'na kiran duk ƴan Ekklesiyarsa Shi ne Magabaci namu, dukanmu masu binsa, KORUS Magabaci namu shi ne Ubangijinmu. Za mu yi masa biyayya cikin kowane abu. 2) Wanda ya za daga bisa, bisanmu duka ya ke. Kada mu bi nufin kanmu, sai mu bi nasa sosai, Korus 3) In muna aiki a gida ka can a gona mu ke, Kullum mu yi dukan kome cikin ikonsa kaɗai. Korus 4) Nan gaba, ni a gare ni, rai shi ne Yesu Kristi Har dukan k0wa ya gane Yesu ne Magabaci. KorusИз мирского колодца Йолларъм Сана Чъкар Gdy ciebie otoczą cierpienia i smutki Мой Бог со мной قصة الحب العجيب Brille На кресте Love So Great Powróci Pan Чуй ме, Господи
Song not available - connect to internet to try again?