1) Yesu Mai Ceto, ni ya ke so, Mai pansata ne mai taimako. Ya sha azaha don laifina, Ya ba ni rai na har abada. KORUS Yesu Ɗan Allah shi na ke bi Har za ya komo ya fyauce ni. 2) Yesu Mai Ceto, ka ƴanta ni Daga bauta ta zunubaina. Cika zuciya da ƙaunarka, Kada in ƙara son duniya. Korus 3) "In za ka bi ni." Yesu ya ce, "Bar neman kome, sai ni kaɗai. Wanda ya ɗauki giciyensa Ba za ya rasa ladansa ba." Korus 4) Tun da na zama masoyinsa, Ba na jin tsoron mutuwa dai. Gama, in ji shi, zai koma can Ya shirya wurin zamanmu duk. Korusymkn fy ywm 除你以外 แด่พระเจ้าด้วยคำสรรเสริญ hạʿysẖ ạ̉ḥbk Оз вермы некод Худо яхши آتى إليك - موسيقي Рəбб Гүдрəтли Шаһдыр Mәni Sevdin Rәbb Ти мене знаєш
Song not available - connect to internet to try again?