1) Yesu Mai Ceto, zo wurinmu, Mu za mu bi ka har abada. Kwashe zunubi, tsabtad da mu, Ka ba mu rai na har abada. KORUS Yesu Mai Ceto, Mai Cetonmu, Za mu yabe ka har abada. Yesu Mai Ceto, Mai Cetonmu, Mā ba ka girma har abada. 2) Yesu Mai Ceto, ka cece mu, Ƙaunataccenmu har abada. Magadan Sama, ka maishe mu, Ƴaƴa na Uban har abada. Korus 3) Yesu Mai Ceto, kai mu ke so, Za ka karƃe mu har abada. Kai, kana zuwa don Masu Bi, Ma zauna tare har abada. KorusУлыбка Бога قدوس اسمك يا ربي lwḥẗ fwlklwryẗ Domin Ka Kawo mu تىڭداشى اكە، بىرەر ساتكە ۇلىڭدى يسوع حررنا Con le ali Tue صغير ولا كبير Um certo pastorciño يسانىڭ نۇرى جارقىراسىن مەنەن
Song not available - connect to internet to try again?