1) Yesu mai jin tausayi, ga ni nan a gabanka. Ni na cika zunubi, laifina ya kā da ni. Babu wani Mai Ceto sai dai kai. ya Almasihu. 2) Kome niyyar da na yi garin zaman adali, Ko ƙoƙari na ke yi garin barin zunubi Duk ya kasa cetona, sai ka sake halina. 3) Ban da kuɗin fansata, ga ni nan a wurinka. Sai ka kau da laifina da jininka, Ɗan Allah. Sai ka ba ni sabon rai har in bi ka, kai kaɗai. 4) Cikin duniyan nan yanzu haɗa ni da cetattu. Kome wuya, sai in bi kusa da Ubangiji, Ba da ikon kaina ba, sai da ikon Ruhunka.ln ạ̉trạjʿ Tell me the story Тангримизга шукур Мəрјəм Билəрдинми? ạ̉nạ mḥtạj lmsẗ rwḥk نفسي أرتمي تحت Intorno a me Осмон Эълон Қилсин yạ knysẗ qwmy wsbḥy ạ̉nạ bạṭlb mjdk
Song not available - connect to internet to try again?