1) Yesu mu ke so don ya cece mu, Muna jingina ga ƙirjinsa. Shi ya mutu dai don mu sami rai, Muna murna cikin cetonsa. KORUS Yesu .......Yesu ...... Ƙaunar Yesu mai girma ce. Yesu ....... Yesu ....... Yesu ya mutu domin laifinmu. 2) Yesu mu ke bi har mutuwarmu, Muna dogara ga ikonsa. Shi ya tsare mu daga mugunta, Muna murna cikin ƙaunarsa. Korus 3) Shi mai ba da rai na har abada, Muna jingina ga hannunsa. Shi ya zaƃe mu daga duniya, Muna murna cikin ikonsa. KorusЕј Аллаһын Халгы Naplnil si môj život Қувончли қўшиқ Атың даңқталсын Сана, "Гючлю ве Йюрекли Ол!" Демедим Ми? Светият, Самодържецът lk qạl qlby СОС هيا نمشو Даваме ти почит
Song not available - connect to internet to try again?