1) Yesu na naɗe ka sarkina Yi mulki cikina Ka mallake ni duk yanzu Yesu Mai Cetona. 2) Kada in manta da ƙamnarka Wadda ta kai ga mutuwa Kada in mance da wahalarka Yesu Mai Cetona. 3) Ko cikin duniyan nan yanzu In tuna da giciyenka Da azabar rai da raɗaɗi Yesu Mai Cetona. 4) Ina fa kyauta da zan yi yau, Shaidar godiyata ? Ni ba ka zuciya da raina duk, Yesu Mai Cetona.O Ce veste minunata Сенде Renuévame عالم فانى أجرى عليه 从我开始 هل قد ذبحت من أجلي Жүрегіммен fy ṭryq ạlṣlyb Отче Небесный Боже могучий
Song not available - connect to internet to try again?