1) Yesu na naɗe ka sarkina Yi mulki cikina Ka mallake ni duk yanzu Yesu Mai Cetona. 2) Kada in manta da ƙamnarka Wadda ta kai ga mutuwa Kada in mance da wahalarka Yesu Mai Cetona. 3) Ko cikin duniyan nan yanzu In tuna da giciyenka Da azabar rai da raɗaɗi Yesu Mai Cetona. 4) Ina fa kyauta da zan yi yau, Shaidar godiyata ? Ni ba ka zuciya da raina duk, Yesu Mai Cetona.غريب أنا في العالم Za Jordán مديون بعمري Davanti a Te Чудный Твой свет Исминде не гюзеллик вар ثابت فيك قلبي Ma ora io credo 在那一天耶稣把我改变 Sadakatın ne Büyüktür
Song not available - connect to internet to try again?