1) Yesu ne Mai Ceton duniya, Yesu ne Mai Cetonmu. Shi ya mutu domin dukan Masu zunubi a nan. KORUS Yesu ne Mai Ceton duniya, Yesu ne Mai Cetonmu. Shi ya mutu domin duka, Sa'an nan ya tashi kuwa. 2) Di mun ƃata, ya neme mu, Tumakinsa ƃatattu, Shi ya ƙaunace mu duka, Shi ya kawo mu garkensa. Korus 3) Mun yi ciwon zunubanmu, Ya warkad da dukanmu. Ba ma gani, mun ji tsoro, Ya fisshe mu lafiya. Korus 4) Kuma duhu ya dame mu, Ɓacin zuciya ya zo. Yesu ne ya kawo haske, Shi ya kawo kwanciyar rai. Korus 5) Za ya riƙa kiyaye mu. Har ya sauko dominmu, Za ya kai mu can wurinsa, Nasa ne har abada. Korusmlkk nfsy Oyan, ey xalq, vaxt çatıbdır Duchem Svatým veď nás Ucap Syukur Pada Tuhan شَهریم Дух Святой Дух Святой Pewność zbawienia mam SING HIS PRAISES Tu es vie Навчи
Song not available - connect to internet to try again?