1) Yesu ne ya ba mu suna, mu da mu ke binsa nan, Yana ce da mu masuntan mutane. Yana so mu yi ƙoƙari da mutanen duniya Har mu jawo su gun Yesu Mai Ceto. KORUS Sai mu nemi ƴanu'wanmu, Sai mu nemi ƴanuwanmu, Sai mu nemi ƴanuwanmu Har mu jawo su gun Yesu Mai Ceto. 2) Kamar ƃatattun tumaki ba su san gidansu ba, Suna makuwa a cikin jeji kuwa. Sai mu yi musu addu'a, mu yi musu shaida ma, Har mu jawo su gun Yesu Mai Ceto. Korus 3) Sai mu daɗa yin ƙoƙari, gama suna mutuwa, Ba su san labarin ceton Allah ba. Bar mu dinga faɗa musu har ya shiga zuciya, Sai mu jawo su gun Yesu Mai Ceto. KorusСоғиндим Сени kẖdẖny bqrb qlbk Парһыҙҙар Ny eo akaikinao ry Ray no mamiko izao Keitä on nuo ạ̹ny̱ ạ̉ḥb ạlrb Емануел, Емануел Sizin için ben öldüm Iubind te daruiesti Cieszę się, Jezus zbawił mnie
Song not available - connect to internet to try again?