1) Yesu ne ya yiwo gafara Domin masu zunubi. Yesu ne ya ba mu sabon rai, Rai fa na har abada. KORUS Akwai murna fa da hutu Cikin sunan Yesu Mai Ceto Domin kullum ya ke nan tare da mu. Ba zai bar mu ba, ko kaɗan. 2) Ga alkawaransa wurinmu, Za ya cika dukansu. Ba zai tashi ko ya bar mu ba Har iyakar zamani. Korus 3) Za ya biya duk bukatarmu Domin zaman duniya Bisa ga wadatar Allahnmu Cikin Sama, gidansa. Korus 4) Kome dai da Za mu yi roƙo Cikin sunan Ɗan Allah, Allah dai zai cika mana shi In mun ba da gaskiya. Korus 5) Sai mu riƙa ba da gaskiya, Sai mu kau da shakka duk, Gama Yesu mai aminci ne, Faɗarsa ta tabbata Korusbạrkny nǐ wèi hé yào gēn zhǔ zǒu Niebezpieczny to stan Wie is daar soos U lbyt mn nạdạny حارب واعمل جهدك Гуноҳлар менга ҳеч ғов бўлолмагай Notre Dieu a triomphé Сенда кимлигим билдим Точка
Song not available - connect to internet to try again?