1) Yesu ni ne naka, zan bi ka kuwa, Tun ka kori duhu daga zuciyata. Kome yawan duhu nan a duniya, Inda na ke duka, zan haskaka. 2) Dā, na sha wahala gun magauci, Har ka wanke zuciya daga zunubi. Sai ka ƙarfafa ni cikin hanyarka. Inda na ke duka, zan haskaka. 3) Yesu ni ne naka, zan shaida kuwa, Don mutanen duniya su ga haskenka. Raina za ya zama kamar fitila, Inda na ke duka, zan haskaka .Mira lo que hizo Dios Уммон Jeshua lw mrẗ tsmʿ ṣwth Prosíme, príď Доноликнинг Кадри Il nostro viaggio بتحلي زمن الأتعاب يەمىز يسا مەنىڭ ىزگى باعۋشىم بابا يا أبو المراحم
Song not available - connect to internet to try again?