1) Yesu Rasul, mai alheri, Ɗan Maryamu, mai nasiha, Haifuwarka ta ƙanƙanci, Ba mu ruhun jurewa. 2) Ko a can sakarkarinka, Ka zo ceton mutanenka Cikin duniya ta baƙunci, Karƃi mulkin zuciyarmu. 3) Kai mai fansar mutanenka, Mai yin nasara da mutuwa, Bar mu zauna kullayaumin Kurkusa da kursiyinka. 4) Kai mai ɗaukar wahalarmu Ka san dukan tunaninmu, Bar mu sa ido gare ka Don mu sami gaskiyarka. 5) Bishe mu, ya Ubangiji, Kau da dukan mugun nufi, Karƃi ranmu, mun roƙe ka, Don mu aika nufinka.Sen mening hayot nonim Грешных всех Христос зовет Hymna KP tạ̉ml 2 Взлететь Figliol di Davide Arah ke Sorga Cemerlang جاي أتجرأ Io ho deciso Stále túžim ísť
Song not available - connect to internet to try again?