1) Yesu Ubangijinmu ne, shi ne Sarkinmu, Lalle shi ne zai yi mulkin dukan duniya. KORUS Yesu, Yesu, muna sonka domin ƙaunarka. Kai kaɗai ka iya ceto, ceton gaskiya. 2) Muna so mu jawo mutane zuwa hanyarka, Kada danginmu su mutu cikin zunubai. Korus 3 Ku mutane, kasa kunne, sai ku tuba fa, Sai ku bi Ubangijinmu, za ya cece ku. KorusШУПТУ ИИСУСТУ 99-Забур ṭwl mạ ạ̉nạ mạsẖy Má duše žíznivá นมัสการพระองค์ O Come to the Altar btẖqẗ ạ̉tqdm Navěky svatý Stânca vieţii, Tu Isus Вечный Бог нам явил любовь
Song not available - connect to internet to try again?