1) Yesu ya fi anna bawa duka, Gaya wa Yesu, gaya wa Yesu. Ko mala'iku ba su iya ceto, Gaya wa Yesu kaɗai. KORUS Gaya wa Yesu, gaya wa Yesu, Ikonsa bai kāsa ba. Shi ya iya biya duk bukata, Gaya wa Yesu kaɗai. 2) Yana nan a hannun daman Allah, Gaya wa Yesu, gaya wa Yesu. Yana furta roƙonmu ga Uba, Gaya wa Yesu kaɗai. Korus 3) In da tsoron Lahira a zuciya, Gaya wa Yesu, gaya wa Yesu. Allah ya nufe ka da salama, Gaya wa Yesu kaɗai. Korus 4) Idan ka gaji da jarabobi, Gaya wa Yesu, gaya wa Yesu. Ka damu da ƃoyayyun zunubai? Gaya wa Yesu kaɗai. Korus 5) Idan danginka duka sun ƙi ka, Gaya wa Yesu, gaya wa Yesu. In mutane duk sun cika ba'a, Gaya wa Yesu kaɗai KorusSzent vagy... Magasságos hạ srwr أفرح يسوع حررني Comunichiamo Кичер мине Аллам Któż to przed stolicą Bożą? nǐ shì mài zi hái shì kāng Keď Duch Boží ma naplní Гун бе Гун Bütün Oymaklardan, Halklar, Irklardan
Song not available - connect to internet to try again?