1) Yesu ya mutu a kan giciye, An saukar da jikinsa. Aka baiwa uwarsa Maryamu Ta yi baƙin ciki. (Solo - ya kira) KORUS Da murya mai ƙarfi ya ce, "Eli, Eli, lama sabactāni ? Wato ya Allah, ya Allahna, Don mi ka yashe ni ? " 2) Almajirai suka dauki Yesu Da iznen Romawa daga hannun uwarsa Suka sa shi a cikin Kabari Suka rufe ƙofa. Korus 3) Yesu ya mutu a ran juma'a. An bizne shi a ran nan. Yesu ya tashi a ran Lahadi, Wato ran Paska ke nan. Korussmạỷy shrạnẗ Когда я узрю Царя всех царей mqdmẗ - mzạmyrw 3 Хер Шейими Бен Веририм Последнее время уже наступает 我们有一小妹 This is the Day ТИ СИ СПАСИТЕЛНА КАНАРА I Am Free Ҝур сəслə ҝəлдин
Song not available - connect to internet to try again?