1) Yesu ya sauko nan, Halleluya, Amin, Domin mu batattu, Halleluya, Amin. Shi ne mai ƙaunarmu, abokin faɗaɗɗu, Sarkin amintattu, Halleluya, Amin. 2) Yesu ya nemo mu, Halleluya, Amin, Yesu ya cece mu, Halleluya, Amin. Shi ne Shugabanmu, shi ne zai bi da mu Tsoro kuwa ba ma ji, Halleluya, Amin. 3) Yesu ya koma can, Halleluya, Amin, Yesu Mai Cetonmu, Halleluya, Amin. Masoyinmu ne shi, can Sama za mu yi Waƙa mai daɗin ji, Halleluya, Amin주의 거룩하심 생각할 때 شيلتني Wach auf meine seele bù yào děng dào míng tiān zài shuō كل يوم Det var Gud som ved Noah Звёзды ạ̉mạ ʿnk ln ạ̉ḥyd V Ježíši úkryt mám Rivoluzione
Song not available - connect to internet to try again?