1) Yesu ya zo da ƙaunarsa, Ya fanshe ni da jininsa, Ya cece ni da ikonsa, Yana riƙe da ni. KORUS Yesu ya ba da jininsa, Ya wanke dukan laifina, Ya kawo mini gafara. Ina yabon Yesu yanzu. 2) Tun da ya kira ni, na ƙi, Amma yanzu, Yesu zan bi, Ina misalin kyautarsa Da daɗin bautarsa! Korus 3) Yesu ya kawo gafara, Ya cika ni da Ruhunsa, Ya sake mini halina, Ubangijina ne. KorusПереполни моё сердце Baxtliman deb ạnt ạlly ʿạrf Грешниче, смутен и беден Исо Сен ажойибсан Белгісіз 2 fạ̉nạ mḥtạj lk Хайрын гүнд Célébrez Jésus Vivi in me
Song not available - connect to internet to try again?