1) Yesu yana ƙaunarmu, wannan na sakankance. Gaskiyarsa ta tabbata, Allah ne ya shaida shi. KORUS I, yana sonmu, i, yana sonmu, I, yana sonmu, Yesu Mai Cetonmu. 2) Yesu yana ƙaunarmu, mutuwarsa ta keƃe mu. Shi ya shafe zunubai, shi ya buɗe ƙofar rai. Korus 3) Yesu yana ƙaunarmu, za mu tafi wurinsa, Za mu gan shi jim kaɗan, can a Sama gun Uban. Korus 4) Yesu yana ƙaunarmu, ko mā ƙi mu bi shi nan? Kome yawan wahala, ba ma fasa ƙaunarsa. I, muna sonsa, i, muna sonsa, I, muna sonsa, Yesu Mai Cetonmu.Psalmul 23 - Deea Гьоркем Кралъ Сени Мен Севаман لستَ بعيدًا Ach, poďte, kresťania Абадийдур Унинг инояти Бывает в жизни ты одинок Je nádherné Только Ты إن لم تكن أنت أنشودتي
Song not available - connect to internet to try again?