Yesu yana son mutane, Duk mutanen duniya, Baƙi, fari, ko kuwa ja, Yana ƙaunar dukansun. Yesu yana son mutanen duniya. Yesu yana ƙaunar yara, Dukan yaran duniya, Baƙi, fari, ko kuwa ja, Duka ɗaya wurinsa, Yesu yana ƙaunar yaran duniya.Джанъм Сана Феда Yakoke, Chisʋs ma! Qoʻshnilar toʻylar qilib พระเจ้ายิ่งใหญ่ myn sạkn bqlbk اسم يسوع فوق كل Иисус прославленный Господи Крести меня Святым Ты Духом БЕДИРЕЙДИМ gè gè tā de lù shàng
Song not available - connect to internet to try again?