1) Yesu yana ƙaunarmu, wannan na sakankance. Gaskiyarsa ta tabbata, Allah ne ya shaida shi. KORUS I, yana sonmu, i, yana sonmu, I, yana sonmu, Yesu Mai Cetonmu. 2) Yesu yana ƙaunarmu, mutuwarsa ta keƃe mu. Shi ya shafe zunubai, shi ya buɗe ƙofar rai. Korus 3) Yesu yana ƙaunarmu, za mu tafi wurinsa, Za mu gan shi jim kaɗan, can a Sama gun Uban. Korus 4) Yesu yana ƙaunarmu, ko mā ƙi mu bi shi nan? Kome yawan wahala, ba ma fasa ƙaunarsa. I, muna sonsa, i, muna sonsa, I, muna sonsa, Yesu Mai Cetonmu.Сөййән Сени СВАЛЯМ ВСЕКИ МОЙ ТОВАР yswʿ nrfʿ ạsmk Beží rýchlo aj cez kopček ạbn ạlnwr Gesù io ti seguirò yạ ṣạḥb ạlḥnạn - sạtr О Спасе говори нам Binecuvântată-i viaţa Yücedir
Song not available - connect to internet to try again?