1) Yi nufinka cikin nawa rai, Kai magini ne, ni yumbu ne, Shirya ni bisa ga nufinka, Na ba da kaina a hannunka. 2) Yi nufinka cikin nawa rai, Gwada, ka gani yadda na ke, Wanke ni sarai da jininka, Na ba da kaina a hannunka. 3) Yi nufinka cikin nawa rai, Ina da ciwo na zunubi, Kai ne mai ikon warkad da ni, Na ba da kaina a hannunka. 4) Yi nufinka cikin nawa rai, Ka yi sarauta bisana dai. Ba ni Ruhunka, kowa ya ga Yesu ke zaune a zuciyata.ạlmsyḥ qd qạm Да верен Он لا لن أرى حبًا Я знаю теперь أما نفسي فتفرح بالرب ạlsmạʾ tʿln İsa mənim qardaşımdır, əzizim və sirdaşımdır 多少年不是一次的问 lk ạlmjd Под Тяжестью Креста
Song not available - connect to internet to try again?