1) Yinin nan ya wuce, dare yana bi, Babu sauran haske, duhu yana yi. 2) Su taurari duka, aikin hannunka, Su rundunan sama, suna walƙiya. 3) Yesu, Mai Alheri, sa albarkarka, Bisa ƙanƙanana, yaran ƙaunarka. 4) Tsare mu da dare, inuwantad da mu, Ta dalilin barci, ba mu ƙarfinka. 5) Yafe zunubanmu, wanke zukata, Ba mu naka iko, gyarta ha1inmu. 6) Daga tarkon Iblis, daga wayonsa, Algus, duk da ƙarya, ceci ƴaƴanka. 7) Duba masu ciwo, rage zafinsu, Lura da marayu, ji addu'arsu.Ştiu bine că a Domnului Ako štíty hôr Wonderful xiōng huái shì jiè Nan Gabas Dubu Suna Ta Mutuwa Буду Славить Тебя ئىجاتكار، ئىجادىڭ ئارىسىدا بولدۇڭ Nagyobb Ő Иман бирлији, севҝи бирлији Gesù tu sei
Song not available - connect to internet to try again?