1) Zaɓaɓɓe na Allah, shi Aikkake na ainihi Nufin Allah duk yayi, Ubangiji, Almasihu. 2) Yesu aka kunyata "Shi ba wani abu ba," Aka ce. Ai, shi ya sa Aka raina Almasihu. 3) Shi a jikin gungume Ga shi nan kwa, ɗaurarre! Aka kashe shi sosai, Mai Alheri ne ya mutu. 4) Mutumcinsa aka ci, Zub da jini aka yi, Karɓar ceto aka ƙi, Jinin Yesu ya panshe mu. 5) Riƙe shi ba dama fa Ko a wurin mutuwa, Allah ma ya ɗaukaka Ɗansa, Yesu Almasihu. 6) In ya komo wata rana, Zai tashe mu daga nan. Har ya kai mu gun Uban, Rerawa mu yi ma Yesu.يا روح الله فيض فينا الآن Işığının İçinden Bakmak Se vuoi essere grande Гоҳ кетсам жондан тўйиб (T) Севги Хер Лисанда Rebb Isam menim Я хотела б молиться как молится ночью сосна กลิ่นหอม Noi tutti eravamo erranti Хайди Хайди
Song not available - connect to internet to try again?