ZA MU GA SARKINMU 1) Wani lokaci, za mu ga sarkinmu, Wani lokaci, za mu ga sarkinmu, Wani lokaci, za mu ga sarkinmu, Halleluyah, halleluyah, Yesu sarkinmu. 2) Cikin sama can, za mu ga sarkinmu, Cikin sama can, za mu ga sarkinmu, Cikin sama can, za mu ga sarkinmu. Halleluyah, halleluyah, Yesu sarkinmu. 3) Babbu kuka can, dukanmu sai murna, Babbu kuka can, dukanmu sai murna, Babbu kuka can, dukanmu sai murna. Halleluyah, halleluyah, gidan sarkinmu. 4) Babbu yunwa can, za mu zama kossasu, Babbu yunwa can, za mu zama kossasu, Babbu yunwa can, za mu zama kossasu. Halleluyah, halleluyah, gidan sarkinmu 5) Babbu mutuwa, sai rai har abada, Babbu mutuwa, sai rai har abada, Babbu mutuwa, sai rai har abada, Halleluyah, halleluyah, gidan sarkinmu, 6) Za mu yabe Shi, za mu ga sarkinmu, Za mu yabe Shi, za mu ga sarkinmu, Za mu yabe Shi, za mu ga sarkinmu, Halleluyah, halleluyah, Yesu sarkinmu.Arrendermi mai frḥtnạ ạ̹nk fy ḥyạtnạ سد علينا الآن (أنت مليكنا) Душе отрадно تعليق 3 - ثمر شفاه 3 Sentinelle vigilante Ваший грях, ако е багрен O inoyat Heavenly Father Друзі
Song not available - connect to internet to try again?