1) Zaƃaƃƃe na Allah, shi, Aikakke na ainihi, Nufin Allah duk ya yi, Ubangiji Almasihu. 2) Yesu aka kunyata, "Shi ba wani abu ba," Aka ce. Ai, shi ya sa Aka raina Almasihu. 3) Shi, a jikin gungume, Ga shi nan kuwa, ɗaurarre! Aka kashe shi sosai, Mai alheri ne ya mutu. 4) Mutuncinsa aka ci, Zub da jini aka yi, Karƃar ceto aka ƙi. Jinin Yesu ya fanshe mu. 5) Riƙe shi ba dama fa, Ko a cikin mutuwa. Allah ma ya ɗaukaka Ɗansa, Yesu Almasihu. 6) In ya komo wata ran, Zai tashe mu daga nan, Har ya kai mu gun Uban, Rerawa ma yi wa YesuJESUH THI LAWNG IN A tu puerta hoy llama Cristo Wspominam te chwile You're the God of this City Ó, szívem kincset talált Rabbimiz va Tangrimiz A tu puerta, oh pecador Weil Jesus lebt To nasz Bóg Sakaiza, raha tia
Song not available - connect to internet to try again?