1) Zaɓaɓɓe na Allah, shi Aikkake na ainihi Nufin Allah duk yayi, Ubangiji, Almasihu. 2) Yesu aka kunyata "Shi ba wani abu ba," Aka ce. Ai, shi ya sa Aka raina Almasihu. 3) Shi a jikin gungume Ga shi nan kwa, ɗaurarre! Aka kashe shi sosai, Mai Alheri ne ya mutu. 4) Mutumcinsa aka ci, Zub da jini aka yi, Karɓar ceto aka ƙi, Jinin Yesu ya panshe mu. 5) Riƙe shi ba dama fa Ko a wurin mutuwa, Allah ma ya ɗaukaka Ɗansa, Yesu Almasihu. 6) In ya komo wata rana, Zai tashe mu daga nan. Har ya kai mu gun Uban, Rerawa mu yi ma Yesu.Ол бейгелди Figli di Gesù Зачем так мучаешь себя Муқәддәс Бог всегда в движении Мир утопал во тьме греха и рабства Kadosh Փորձություններ Ամեն Վայրկյան Бывает в жизни иногда Ти - моя весна
Song not available - connect to internet to try again?