1) Zo gare ni, masu kaya, Masu shan wahala ma, In ji Yesu Mai Cetonmu, Ni in ba ku hutawa. KORUS Akwai hutu kuwa mai daɗi, Wurin Ubangijinmu. Sai ku tashi, zo wurinsa, Zai saukad da kayanku. 2) Kayana fa marar nauyi, Karkiyata mai sauki ce. Sai ku koya a wurina, Za ku sami hutawa. Korus 3) Ga shi, kayanku da nauyi, Kuna shan wahala kuwa, In kun dogara ga Yesu, Shi zai ɗauke kayanku. KorusGenade onbeskryflik groot I will sing تعليق 2 اشتريتني بالصليب Гəлбимə вердин бу бөјүк үмиди Jak szczęśliwy fy ạlsmạ wạlạ̉rḍ బలపరచుము,స్థిరపరచుము نفسي تتوق عبادة حية
Song not available - connect to internet to try again?