1) Zo, jama'a, yabi Allah, Zo, mu kawo waƙarmu, Yana wartsakad da ranmu, Yana kawo cetonmu, KORUS Halleluya! Halleluya! Halleluya! Amin. 2) Domin jinƙai da alheri, Gafara da ƙauna ma, Domin tausayi da haƙuri, Sai mu yi ta yabonsa. Korus 3) Kamar uba wurin ƴaƴa, Yana jin juyayinmu, Yana bi da kafafunmu, Yana cin maƙiyanmu. Korus 4) Mala'iku, ku taimake mu Cikin yin sujadarmu. Muna ganin fuska tasa, Sai mu yi biyayya, mu. Korus 5) Ranmu kamar furen jeji, Dukanmu ciyawa ne, Allah shi madauwami ne, Shi kuwa ba zai sake ba. KorusBaruch haba سرتي في السماوات Do sveta bôľu, žalostí Милосердие NI KHATKHAT AH مبارك اسمك يا ربنا Танръ'нън Сьозю سأغني بين الناس Не ожесточись Nie je nik ako Ty
Song not available - connect to internet to try again?