(Kira da amsa) K: Zo ka cece mu a duniyan nan A: Halleluya Yesu, Ubangijin Ceto, Yesu Baba. K: Muna jiran ka a duniyan nan A: Halleluya Yesu, Ubangijin Ceto, Yesu Baba. K: Yesu n ƴaƴanka a duniya nan. A: Halleluya Yesu, Ubangijin Ceto, Yesu Baba K: Yesu ya panshe mu a duniya nan A: Halleluya Yesu, Ubangijin Ceto, Yesu Baba K: Muna taruwa a duniya nan A: Halleluya Yesu, Ubangijin Ceto, Yesu Baba K: Cikin sunanka a duniya nan A: Halleluya Yesu, Ubangijin Ceto, Yesu Baba K: Za mu hau tare a sama can A: Halleluya Yesu, Ubangijin Ceto, Yesu Baba K: Za mu taru can a wurinka A: Halleluya Yesu, Ubangijin Ceto, Yesu BabaDios y Padre te suplico Книга Жизни هللويا lys ly mqr 온 세상 위한 십자가 mạly qlby bạlạ̉frạḥ hạykwn ạ̉shl ạ̹n ạljml Причитание Ce bine e cand fratii جمع المسيح
Song not available - connect to internet to try again?