1) Zo ku sha, masu ƙishi, zo ku sha Yesu za ya ba ku rai har abada. Shi Mai Cetonmu ya ce "Ga shi, Ni ne ruwan rai," Zo ku sha, masu ƙishi, zo ku sha. 2) Zo ku ci, masu yunwa, zo ku ci Masu yunwa, masu ƙishi, sai ku ji Shi Mai Cetonmu ya ce "Ni gurasa ne ta rai. " Sai ku ci, masu yunwa, zo ku ci.ليت سلامك ТИ СИ НЕСРАВНИМ Heilig, heilig das Lamm Gottes Çarmıxdan aramla axan ฉันเดินด้วยความเชื่อ I Walk By Faith Mehribon Ota Неба лазурь, синева надо мной jạyyn bngẖny isa'ya tapalım მადლობა ჯვარცმისთვის
Song not available - connect to internet to try again?